TASKAR KASAR HAUSA

Ado Ahmad Gidan Dabino MON

Littatafan Ado Ahmad Gidan Dabino MON

1. In Da So da Kauna 1 da 2 (1991)

2. Hattara Dai Masoya 1 & 2, (1993)

3. Masoyan Zamani 1& 2, (1993)

4. Wani Hani Ga Allah 1 & 2, (1995)

5. Duniya Sai Sannu (1996)

6. Kaico (1997)

7. Sarkin Ban Kano (2004) tare da Sani Yusuf Ayagi

8. MATA da shaye shayen kayan maye ina mafita

9. Malam Zalimu

10. Malam Zailani


An fassara wasu dag cikin litattafansa kamar haka:

 

The Soul of My Heart (Translation of In Da so Da Kauna), (1994)

Nemesis (Translation of Masoyan Zamani) 1996