ALJANI YA TAKA WUTA
NAZIR ADAM SALIH (2000)
Lokacin da Nuraddin ya ci karo da kyakkyawar a cikin qungurmin baqin daji, sai
ya ga ba laifi ba ne ya qaunaceta a ransa, tunda kuwa ta yi masa alqawarin zata
taimake shi da duk abinda yake so a duniyar nan.
To, sai dai kuma akwai wata daban, domin kuwa kyakkyawar budurwar tana da
kofato, kuma wai ba a iya ganinta a zahiri sai ko a jikin madubi, ko kuma a
cikin ruwa
Nazir Adam Salih (2000)