HINDU
NAZIR ADAM SALIH
"...Hindu" Na qara kiran sunanta. Shiru bata amsa ba, sai amsa kuwwar muryata a cikin duhun daren.
Na lalubi makunna lantarkin, na kunna, xakin ya gauraye da haske, babu alamar Hindu.
Na fara waige-waige, gumi ya fara xiga akan fuskata. Hatta xan lulluvin da aka kawota da shi na amarci babu shi, babu alamarsa.
"Hindu idan wasa ki ke yi min, don Allah ki fito fili ya isa haka..." Shiru bata amsa ba!
NAS